An ƙawata Haramin Imam Husain da Ƙayatattun Fulawoyi bayan shigowar watan Sha'aban don murnar Haihuwarsa da Ɗan'uwansa Abul fadl Abbas, Imam Sajjad da Kuma Sayyid Aliyul Akbar wa'yanda dukkansu aka haifa a wannan wata mai albarka.
اترك تعليق