Haramin Imam Musal Khazim AS ya shirya tsaf don tarbar Maziyarta tare da kiyaye ƙa'idodin kiwon lafiya saboda barazanar Annobar korona. Imam Khazim AS shine Imami na bakwai cikin jerin Limaman shiriya daga zuriyar Annabi S da yayi wasiyya dasu, yayi Shahada ne ranar 25 ga Rajab sanadiyyar guba da Halifa Haruna Rashid Yasa aka bashi bayan Daure shi a kurkuku da yayi.
اترك تعليق