Hotunan Bukin Ɗora Baƙin Tutar Juyayi a Qubban Haramin Imam Husain AS dake Karbala

A jiya Litinin da dare ne aka gabatar da bukin sauya Jan Tutar Qubbar Haramin Imam Husain dake karbala Iraq Izuwa baki domin fara gabatar da juyayin Shahadar jikan .Manzon Allah Imam Husain AS

abubuwan da aka makala