Sama da Rabin Biliyan Haramin Imam Husain ta cirewa Asibiti Don yiwa mutane jinya kyauta bisa tunawa da Ranar Haihuwa Sayyida Zahra (as)

Sanarwa Asibtin Imam Aliyu Zainul Abidin (as) da ke karkashin Haramin Imam Husain na Dandalin Alkausar Zahra sun ware kwanakin tin daga (29-22) don yiwa yan kasa jinya kyauta Bisa da cewa da Ranar Haihuwa Sayyida Zahra (as)

 Daraktan Asibiti Dr Maisam Nur Asharra ya bayyana hakan a wata hira da ya yi da da gidan yanar gizon Hukuma , inda yake cewa karkashin Jagoranci wakilin hukumar koli na Addini, kuma Mai kula da Haramin Imam Husain Shaik Abdul-Mahdi karbala'i ya bada dama ga acirewa kungiyar Alkausar Zahra (567,100,730) Dinari na Iraq don yiwa Alumma Jinya Albarkacin tunawa da Ranar Haihuwa Sayyida Zahra yar Annabi Rahma (saw)

  Ya kara da cewa. Mutane da sukayi rijista acikin tuntuba sun kai (3552): mutanen da akayiwa gwaji kuwa sun kai (7113) Wadan da akayiwa bincike kuma sunkai (385) hoton bincike kuma Xray (77) marasa lafiya ciki (197) da karin Mutane (17) hadi da ayyukan kasusuwa da sauran su 

 Ya ci gaba da cewa abin lura shine Ita Haramin Imam Husain (as) na ci gaba da ayyukan jin kai kyauta lokaci zuwa lokaci na Ranakun haihuwar Ahlul Bait (as) da kuma lura da marasa lafiya Iraki kudanci da arewancin kasar  

a dukkanin cibiyoyin kiwon lafiya da Asibitoci na karkashin Haramin

 Ita kuma wannan kungiyar ta kausar ta shirya wannan aikin ne don tunawa da Ranar haihuwar Sayyida Zahra Aminci Allah ya tabbata a gare ta 

  Tarjama 

Sayyid Adam Njubulwa