Mu'assatul Imam Husain (as) ta sanar da cewa zata fara bukukuwa da kuma yiwa mutane Ziyaran Imam Ali (as) da Dan sa Imam Husain a Duk ranar Bikin Ghadir saboda haka kayi saura ka sa sunan ka daga yau zuwa Ranar Alhamis (29/7/2021/) kana iya saka sunan ka da kuma sunayen wadanda kake bukata idan kana so ka saka shiga wannan link din da ke kasa
https://imamhussain.org/hausa/enaba
Darakta Mu'assasan Wala Al-saffar ya ce za'a gudanar da Bukin Ghadir din ne tare da yiwa mutane Ziyara Imam Ali da Dan sa Imam Husain (as) a Rabar Edil Ghadir a Madadin masoya Ahlul bait (as), wandan suka sanya sunan su a shafin namu sunan su zai isa Insha Allah
Ya kara da cewa miliyoyin mosaya Ahlul bait (as) na kasashe da dama zuwa Haramomi yanzu yana musu wahala musamman da aka shiga wannan yanayi na cutar korona
Ya ci gaba da cewa wannan shafin na Haramin Imam Husain ta kara samar muku da wani tsarare shiri don tattara sunaye wadanda suka saka sunan su a wannan shafin
اترك تعليق