kana so ka zama daya daga cikin wadanda za'ayiwa ziyara a Haramin Imam Husain a Daren farkon nan na lailatul Kadari

Ka zama daya daga cikin maziyarta Imam Husain a daren Farko  na lailatul Kadari  sa sunanka za'a maka ziyara a madadinka Shiga link din nan dake kasa don sa sunanka da sunan duk wanda kake so Ga link din blue din rubutun nan dake kasa

 

https://imamhussain.org/hausa/enaba

abubuwan da aka makala