Marƙadin na Sayyida Zainab AS ya kasance ne a kasar Syria, Zainab AS Aƙeelah wacce take kanwa ga Imam Hasan da Husain ta kasance na gaba gaba wajen bawa Dan''uwanta Imam Husain kariya kafin da bayan Waki'ar Karbala. Tarihin karbala ba zai cika ba matukar Ba'a ambaci jaruntakarta ba. Dubban Masoya Annabi S da iyalansa ne ke Ziyartarta a Ƙasar Syria wato Sham musamman ma a wannan kwanaki na wafatinta.
اترك تعليق