Abul fadl Abbas ma'abucin Tuta da Shayar da Masu jin ƙishirwa, kalli yadda aka dora Baƙar Tuta a Ƙubbar Markadinsa domin shigowar watan Juyayin Ashura.